Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarat cewa, a wani labari day a nakalto daga kafofin yada labaran Labanan an bayyana cewa Majalisar malaman kasar ta yi kakkausar suka da yin Allawadai da matakin manyan malaman jami'ar Azhar ta dauka na halasta gina katangar zalunci kan iyakokin Gaza. Bayanin ya ci gaba da cewa Majalisar malaman kasar ta yi kakkausar suka da yin Allawadai da matakin manyan malaman jami'ar Azhar ta dauka na halasta gina katangar zalunci kan iyakokin Gaza.517757