IQNA

Bangaren adabi; An kammala gyaran wasu daga cikin dadaddun littafai da suka lalace a Iran, bayan da aka kwashe tsawon lokaci ana gyaransu, inda kwararru suka nuna kwareawarsu kan gyara da hada littafai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An kammala gyaran wasu daga cikin dadaddun littafai da suka lalace a Iran, bayan da aka kwashe tsawon lokaci ana gyaransu, inda kwararru suka nuna kwareawarsu kan gyara da hada littafai. Bayanin ya ci gaba da cewa an kammala gyaran wasu daga cikin dadaddun littafai da suka lalace a Iran, bayan da aka kwashe tsawon lokaci ana gyaransu, inda kwararru suka nuna kwareawarsu kan gyara da hada littafai. 517729