Bangaren al'adu da fasaha; Tawagar masu kare hakkin dan adam da isar da taimako ga al'aummar Gaza ta bar kasar Syria, inda ta kama hanya zuwa yankin Zirin Gaza domin kai taimako ga al'aummar yankin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Tawagar masu kare hakkin dan adam da isar da taimako ga al'aummar Gaza ta bar kasar Syria, inda ta kama hanya zuwa yankin Zirin Gaza domin kai taimako ga al'aummar yankin. Tawagar masu kare hakkin dan adam da isar da taimako ga al'aummar Gaza ta bar kasar Syria, inda ta kama hanya zuwa yankin Zirin Gaza domin kai taimako ga al'aummar yankin. 518077