IQNA

19:15 - January 05, 2010
Lambar Labari: 1869267

Cibiyar Al'adu Ta Jordan Za Ta Samar Da Shirye-Shiryen Muslunci

Bangaren kasa da kasa; Cibiyar kula da harkokin a'adu ta kasar Jordan da ked a babban mazauninta a birnin Aman fadar mulkin kasar ta Jordan za ta fara samar da wasu shirye-shirye na Musulunci.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Cibiyar kula da harkokin a'adu ta kasar Jordan da ked a babban mazauninta a birnin Aman fadar mulkin kasar ta Jordan za ta fara samar da wasu shirye-shirye na Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa Cibiyar kula da harkokin a'adu ta kasar Jordan da ked a babban mazauninta a birnin Aman fadar mulkin kasar ta Jordan za ta fara samar da wasu shirye-shirye na Musulunci. 518285



captcha