Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga wasu kafofin yada labaran turai cewa; An ware wasu kudade na musamman a Amurka domin kula da wasu daga cikin muhimman abubuwa na tarihin muslunci, wanda cibiyar kula da kayan tarihi ta kasar za ta gudanar. Bayanin ya ci gaba da cewa An ware wasu kudade na musamman a Amurka domin kula da wasu daga cikin muhimman abubuwa na tarihin muslunci, wanda cibiyar kula da kayan tarihi ta kasar za ta gudanar. 518349