IQNA

19:13 - January 05, 2010
Lambar Labari: 1869274
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani taro na baje kolin kayyakin rubutun muslunci a kasar Saudiyya, wanda ke samun halartar masana da marubuta daga sassa daban-daban an kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wani taro na baje kolin kayyakin rubutun muslunci a kasar Saudiyya, wanda ke samun halartar masana da marubuta daga sassa daban-daban an kasashen musulmi. Bayanin ay ci gaba da cewa An fara gudanar da wani taro na baje kolin kayyakin rubutun muslunci a kasar Saudiyya, wanda ke samun halartar masana da marubuta daga sassa daban-daban an kasashen musulmi. 518351


Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: