Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; daya daga cikin malaman addinin Musulunci a kasar Iraki Hojjatol Islam mahdi karbala'ai ya bayyana cewa gwmantin saudiyya ce ke da alhakin cin zarafin malaman shi'a. Bayanin ya ci gaba da cewa daya daga cikin malaman addinin Musulunci a kasar Iraki Hojjatol Islam mahdi karbala'ai ya bayyana cewa gwmantin saudiyya ce ke da alhakin cin zarafin malaman shi'a. 518438