IQNA

Ana Ci gaba Da Gudanar Da Taron Baje Kolin Kur'ani A Doha

10:48 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869773
Bangaren kasa da kasa; Ana ci gaba da godanar da taron baje koli na kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar wanda ke samun halartar dubban mutane daga sassa daban-daban na duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Ana ci gaba da godanar da taron baje koli na kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar wanda ke samun halartar dubban mutane daga sassa daban-daban na duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa ana ci gaba da godanar da taron baje koli na kur'ani mai tsarki a birnin Doha na kasar Qatar wanda ke samun halartar dubban mutane daga sassa daban-daban na duniya. 518896



captcha