IQNA

Kuwait Za Ta Raba Kur'anai Dunu 100 Da Aka Tarjama Da Yaruka

10:47 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869775
Bangaren kasa da kasa; Gwamnatin Kuwait za ta raba kur'anai sama da dbu dari daya da aka tarjama da yaruka daban-daban na duniya, kuma za raba su a kasashe da ke da karancin musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Gwamnatin Kuwait za ta raba kur'anai sama da dbu dari daya da aka tarjama da yaruka daban-daban na duniya, kuma za raba su a kasashe da ked a karancin musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Gwamnatin Kuwait za ta raba kur'anai sama da dbu dari daya da aka tarjama da yaruka daban-daban na duniya, kuma za raba su a kasashe da ke da karancin musulmi. 518911


captcha