IQNA

Taron Kasa Da Kasa Kan Garuruwan Musulunci A Saudiyya

10:47 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869776
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan garuruwan muslunci a kasar saudiyya, da zai bahasi kan muhimmancin komawa zuwa ga tarihi da sanin matsayin garuruwa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan garuruwan muslunci a kasar saudiyya, da zai bahasi kan muhimmancin komawa zuwa ga tarihi da sanin matsayin garuruwa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan garuruwan muslunci a kasar saudiyya, da zai bahasi kan muhimmancin komawa zuwa ga tarihi da sanin matsayin garuruwa. 518904




captcha