IQNA

10:47 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869777
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani baje koli na musamman dangane da kayayyakin fasahar muslumi masu ban sh'awa, wanda za a baje wasu daga cikin kayan tarihin Musulunci.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa cewa Za a gudanar da wani baje koli na musamman dangane da kayayyakin fasahar muslumi masu ban sh'awa, wanda za a baje wasu daga cikin kayan tarihin Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani baje koli na musamman dangane da kayayyakin fasahar muslumi masu ban sh'awa, wanda za a baje wasu daga cikin kayan tarihin Musulunci. 518944
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: