IQNA

Mabiya Addinan Kiristanci Da Musulunci Za Su Taro A Spain

10:47 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869778
Bangaren kasa da kasa; Mabiya addinan muslunci da na kiristanci na kasashen gefen kogin medtarania za su gudanar da zaman taronsu a kasar Spain a jami'ar Grenade da ke cikin kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari day a nakalto daga wasu kafofin yada labarai na kasar Spain an habarta cewa Mabiya addinan muslunci da na kiristanci na kasashen gefen kogin medtarania za su gudanar da zaman taronsu a kasar Spain a jami'ar Grenade da ke cikin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Mabiya addinan muslunci da na kiristanci na kasashen gefen kogin medtarania za su gudanar da zaman taronsu a kasar Spain a jami'ar Grenade da ke cikin kasar. 518969


captcha