Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Shugaban kwamitin malaman addinin muslunci a yankin zirin Gaza ya yi Allawadai da gina katangar da Haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi a kan iyakokin yankin da Masar. Bayanin ya ci gaba da cewa Shugaban kwamitin malaman addinin muslunci a yankin zirin Gaza ya yi Allawadai da gina katangar da Haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi a kan iyakokin yankin da Masar. 519000