Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An kafa wata doka da ta hana yin amfani da sunan addinin Musulunci a tsakanin jam'iyun siyasar kasar Bangaladash, wanda wasu 'yan siyasar kasar ke kokawa kansa. Bayanin ya ci gaba da cewa An kafa wata doka da ta hana yin amfani da sunan addinin Musulunci a tsakanin jam'iyun siyasar kasar Bangaladash, wanda wasu 'yan siyasar kasar ke kokawa kansa. 519025