IQNA

Ana Shirin Gina wata Sabuwar Cibiyar kur'ani Mai tsarki A Tilmisan

10:46 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869782
Bangaren kasa da kasa; Ana shirin gina wata babbar cibiyar kur'ani mai tsarki a yankin Tilmisan na kasar Algeria domin kara tallafawa wajen gudanar da harkoki da suka danganci kur'ani.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Ana shirin gina wata babbar cibiyar kur'ani mai tsarki a yankin Tilmisan na kasar Algeria domin kara tallafawa wajen gudanar da harkoki da suka danganci kur'ani. Bayanin ya ci gaba da cewa Ana shirin gina wata babbar cibiyar kur'ani mai tsarki a yankin Tilmisan na kasar Algeria domin kara tallafawa wajen gudanar da harkoki da suka danganci kur'ani. 518993




captcha