IQNA

Ihsan Oglu Ya Jadda Goyon Bayan OIC Ga Al'ummar Palastine

10:45 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869787
Bangaren siyasa; Babban sakatare janar na kungiyar hadin akn kasashen musulmi Ihsan Oglu ya bayyana cewa kungiyar ta OIC ba za ta canja matsayinta dangane da goyon bayan al'ummar palastinu ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Babban sakatare janar na kungiyar hadin akn kasashen musulmi Ihsan Oglu ya bayyana cewa kungiyar ta OIC ba za ta canja matsayinta dangane da goyon bayan al'ummar palastinu ba. Bayanin ya ci gaba da cewa Babban sakatare janar na kungiyar hadin akn kasashen musulmi Ihsan Oglu ya bayyana cewa kungiyar ta OIC ba za ta canja matsayinta dangane da goyon bayan al'ummar palastinu ba. 519028


captcha