Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Beirut cewa A gobe ne idan Allah ya kai mu za a fara gudanar da zaman taro kan mu'jizar kur'ani mai tsarki a birnin Beirut na kasar Labanan, taron da zai samu halartar malamai dam asana. Bayanin ya ci gaba da cewa A gobe ne idan Allah ya kai mu za a fara gudanar da zaman taro kan mu'jizar kur'ani mai tsarki a birnin Beirut na kasar Labanan, taron da zai samu halartar malamai dam asana. 519575