IQNA

Aiwatar Da Shirin Koyar Da Mata Tafsirin Kur'ani Da Hadisi A Turkiya

10:50 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869833
Bangaren kasa da kasa; An fara aiwatar da wani shiri na koyar da mata tafsirin kur'ani mai tsarki tare hadisan ma'aiki tsirar Allah da amincinsa su tabbata gare shi da iyalan gidansa tsarkaka.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An fara aiwatar da wani shiri na koyar da mata tafsirin kur'ani mai tsarki tare hadisan ma'aiki tsirar Allah da amincinsa su tabbata gare shi da iyalan gidansa tsarkaka. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara aiwatar da wani shiri na koyar da mata tafsirin kur'ani mai tsarki tare hadisan ma'aiki tsirar Allah da amincinsa su tabbata gare shi da iyalan gidansa tsarkaka. 519557

captcha