IQNA

10:50 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869835

Za A Gudanar Da Sallar rokon Ruwa a kasar Saudiyya

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da sallar rokon ruwa a kasar saudiyya sakamakon karancin da ake fuskanta a kasar, wanda ka iya jawo babbar illa a cikin kasar ta fuskacin noma.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da sallar rokon ruwa a kasar saudiyya sakamakon karancin da ake fuskanta a kasar, wanda ka iya jawo babbar illa a cikin kasar ta fuskacin noma. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da sallar rokon ruwa a kasar saudiyya sakamakon karancin da ake fuskanta a kasar, wanda ka iya jawo babbar illa a cikin kasar ta fuskacin noma. 519544




captcha