Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kafofin yada labaran kasar saudiyya cewa; an fara aiwatar da wani shiri na koyar da wasu mutane manufofin kur'ani mai tsarki da nufin bas u masaniya kan manufofin addini, wanda ake gudanarwa a Makka. Bayanin ya ci gaba da cewa an fara aiwatar da wani shiri na koyar da wasu mutane manufofin kur'ani mai tsarki da nufin bas u masaniya kan manufofin addini, wanda ake gudanarwa a Makka. 519597