Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, Mabiya mazhabar shi'a na kasar birtaniya na shirin kai malamin wahabiyawan saudiyya Al'uraifi kara a kotu, bayan da ya ci zarafin Ayatollah sayyid Ali Sistani. Bayanin ya ci gaba da cewa Mabiya mazhabar shi'a na kasar birtaniya na shirin kai malamin wahabiyawan saudiyya Al'uraifi kara a kotu, bayan da ya ci zarafin Ayatollah sayyid Ali Sistani. Mabiya mazhabar shi'a na kasar birtaniya na shirin kai malamin wahabiyawan saudiyya Al'uraifi kara a kotu, bayan da ya ci zarafin Ayatollah sayyid Ali Sistani. 519677