Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Daya daga cikin manyan malamai a Iran ya bayyana cewa Ayatollah Shahid Sadr ya mayar da hankali matuka dangane da tafsirul maudu'i, wanda ke bayyana ma'anonin kur'ani. Bayanin ya ci gaba da cewa Daya daga cikin manyan malamai a Iran ya bayyana cewa Ayatollah Shahid Sadr ya mayar da hankali matuka dangane da tafsirul maudu'i, wanda ke bayyana ma'anonin kur'ani.520133