Kamfanin dillancin labaran iqna cewa za a gudanar da wani zama na musamamn ka gyaran karatun kur'animai tsarki a lardin Ta'if da nufin kyautata kira'a da kuma fitar da haruffa kamar yadda suke a karatu. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da wani zama na musamamn ka gyaran karatun kur'animai tsarki a lardin Ta'if da nufin kyautata kira'a da kuma fitar da haruffa kamar yadda suke a karatu.520099