IQNA

Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Bayar Da Horo kan Adana Bayanan qods

14:58 - January 09, 2010
Lambar Labari: 1870548
Bangaren kasa da kasa; Ana ci gaba da gudanar da zaman taro na bayar da horo kan yadda za a adana kayan tarihi da suka danganci birnin Qods da kuma masallaci mai alfarma da ke cikin birnin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Ana ci gaba da gudanar da zaman taro na bayar da horo kan yadda za a adana kayan tarihi da suka danganci birnin Qods da kuma masallaci mai alfarma da ke cikin birnin. Bayanin ya ci gaba da cewa Ana ci gaba da gudanar da zaman taro na bayar da horo kan yadda za a adana kayan tarihi da suka danganci birnin Qods da kuma masallaci mai alfarma da ke cikin birnin.520292

captcha