Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Nan ba da ima wa ba za a fara gudanar da wani zaman taro kan bayar da horo dangane da harda da kuma karatun kur'ani mai tsarki kasar Kuwait, wanda zai samu halarta. Bayanin ya ci gaba da cewa Nan ba da ima wa ba za a fara gudanar da wani zaman taro kan bayar da horo dangane da harda da kuma karatun kur'ani mai tsarki kasar Kuwait, wanda zai samu halarta.520113