IQNA

14:56 - January 09, 2010
Lambar Labari: 1870550

Za A Gudanar Da Taron Shahadar Imam Zainul Abidin (AS) A Holland

Bangaren kasa da kasa; A daidai lolkutan da aka saba gudanar da taruka na shahadar Imam Zainl Abidin (AS) za a gudanar da irin wadannan taruka a kasar Holland tare da gabatar da jawabai.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa A daidai lolkutan da aka saba gudanar da taruka na shahadar Imam Zainl Abidin (AS) za a gudanar da irin wadannan taruka a kasar Holland tare da gabatar da jawabai. Bayanin ya ci gaba da cewa A daidai lolkutan da aka saba gudanar da taruka na shahadar Imam Zainl Abidin (AS) za a gudanar da irin wadannan taruka a kasar Holland tare da gabatar da jawabai. 520135



captcha