Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro a birnin London na kasar Birtaniya wanda ke yin bahasi dangane da yadda ya kamata a gudanar da jagorancin jama'a a mahangar Musulunci. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro a birnin London na kasar Birtaniya wanda ke yin bahasi dangane da yadda ya kamata a gudanar da jagorancin jama'a a mahangar Musulunci.520209