IQNA

Za A Sake Tarjama Kur'ani Mai Tsarki A Cikin Harshen Philipens

14:57 - January 09, 2010
Lambar Labari: 1870556
Bangaren kasa da kasa; Za a sake tarjama kur'ani mai tsarkia cikin harshen phlipiens, wanda wasu daga cibiyoyin mabiya addinin muslunci na kasar ke kokarin aiwatarwa nan bad a jima wa.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar philipens da ked a cibiya a birnin manila cewa Za a sake tarjama kur'ani mai tsarkia cikin harshen phlipiens, wanda wasu daga cibiyoyin mabiya addinin muslunci na kasar ke kokarin aiwatarwa nan bad a jima wa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a sake tarjama kur'ani mai tsarkia cikin harshen phlipiens, wanda wasu daga cibiyoyin mabiya addinin muslunci na kasar ke kokarin aiwatarwa nan ba a jima wa ba.520318


captcha