Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto day a nakalto daga wani shafin internet na manema labarai an bayyana cewa Za a gudanar da wani zaman taro a kasar damark domin tattaunawa da kuma yin bahasi kan makomar musulmi a siyasar nahiyar turai, da uma rawar da za su iya takawa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro a kasar damark domin tattaunawa da kuma yin bahasi kan makomar musulmi a siyasar nahiyar turai, da uma rawar da za su iya takawa.520349