IQNA

15:38 - January 10, 2010
Lambar Labari: 1871143

An Kafa Wani Wurin Koyar Da Musulmin Birtaniya Kide-Kide

Bangaren kasa da kasa; An kafa wani wuri na koyar da kide-kiden Musulunci a kasar Birtaniya, inda za su koyi nau'oin kide-kide na zamani domin isar da sakonni addini ta wannan hanya.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An kafa wani wuri na koyar da kide-kiden Musulunci a kasar Birtaniya, inda za su koyi nau'oin kide-kide na zamani domin isar da sakonni addini ta wannan hanya. Bayanin ya ci gaba da cewa An kafa wani wuri na koyar da kide-kiden Musulunci a kasar Birtaniya, inda za su koyi nau'oin kide-kide na zamani domin isar da sakonni addini ta wannan hanya. 520515

captcha