Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto daga wani shafin internet an bayyana cewa Za a bude wata tashar talabijin da za ta rika watsa shirye-shiryenta da harshen isfaniyanci domin watsa shirye-shirye na addinin muslunci ga masu fahimtar wannan harshe. Za a bude wata tashar talabijin da za ta rika watsa shirye-shiryenta da harshen isfaniyanci domin watsa shirye-shirye na addinin muslunci ga masu fahimtar wannan harshe. 520581