IQNA

15:37 - January 10, 2010
Lambar Labari: 1871145

An Nada Sabon Ministan Addinin Muslunci A kasar Senegal

Bangaren kasa da kasa; An nada sabon minister mai kula da harkokin addinin Musulunci a kasar Senegal, wanda zai rika kula da harkokin addinin Musulunci da dangantakar musulmi.

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa ; An nada sabon minister mai kula da harkokin addinin Musulunci a kasar Senegal, wanda zai rika kula da harkokin addinin Musulunci da dangantakar musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa An nada sabon minister mai kula da harkokin addinin Musulunci a kasar Senegal, wanda zai rika kula da harkokin addinin Musulunci da dangantakar musulmi. 520564



captcha