IQNA

An Buga Tare Da yada Littafin I'irabin Kur'ani A Kasar Masar

15:36 - January 10, 2010
Lambar Labari: 1871146
Bangaren kasa da kasa; An buga tare da yada littafin fayyace ka'idojin nahawun kur'ani a kasar Masar, da nufin koyar da masu karatu hakianin ma'anonin kalmomin kur'ani da kuma abin da suka kunsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An buga tare da yada littafin fayyace ka'idojin nahawun kur'ani a kasar Masar, da nufin koyar da masu karatu hakianin ma'anonin kalmomin kur'ani da kuma abin da suka kunsa. Bayanin ya ci gaba da cewa An buga tare da yada littafin fayyace ka'idojin nahawun kur'ani a kasar Masar, da nufin koyar da masu karatu hakianin ma'anonin kalmomin kur'ani da kuma abin da suka kunsa. 520558

captcha