Bangaren rahoto; Za a gudanar da wani zaman taro da aka yi lakabi da suna rahmar ubangiji a cikin kur'ani mai tsarki a birnin Taif na kasar Saudiyya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga shafin internet na kamfanin dilalncin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa an bayyana cewa; Za a gudanar da wani zaman taro da aka yi lakabi da suna rahmar ubangiji a cikin kur'ani mai tsarki a birnin Taif na kasar Saudiyya. Ya kara da cewa Za a gudanar da wani zaman taro da aka yi lakabi da suna rahmar ubangiji a cikin kur'ani mai tsarki a birnin Taif na kasar Saudiyya. 520169