Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani bayani day a nakalto daga wasu kafofin yada labarai na kasar Saudiyya an habarta cewa Za a gudanar da wani zaman taro na malaman mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da 'yan sunna da nufin kara kusanto da fahimtar juna tsakanin dukkanin bangarorin. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro na malaman mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da 'yan sunna da nufin kara kusanto da fahimtar juna tsakanin dukkanin bangarorin. 520612