IQNA

Dalilan Haramta Abubuwa Masu Sa Maye A Cikin Kur'ani

Bangaren fikira da ilimi; Allah madaukakkin sarki ya hamta abubuwa masu sa maye a cikin kur'ani mai tsarki, kamar yadda haramcin hakan ya zo a cikin ruwayoyi da hadisai domin tabbatar da ayoyin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren hulda da jama'a na jami'ar birnin Arak a jamhuriyar Musulunci cewa Allah madaukakkin sarki ya hamta abubuwa masu sa maye a cikin kur'ani mai tsarki, kamar yadda haramcin hakan ya zo a cikin ruwayoyi da hadisai domin tabbatar da ayoyin. Bayanin ya ci gaba da cewa Allah madaukakkin sarki ya hamta abubuwa masu sa maye a cikin kur'ani mai tsarki, kamar yadda haramcin hakan ya zo a cikin ruwayoyi da hadisai domin tabbatar da ayoyin. 520487