IQNA

Kaddamar Da Wakokin Ashura A Cikin farisancin Tajik

Bangaren al'adu sa fasaha; An kaddamar da wsu rubutattun wakoki da aka tsara a cikin harshen farisanci na Tajik, wanda ke bayyani kan waki'ar Ashura da kuma muhimman abubuwan da suka faru.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An kaddamar da wsu rubutattun wakoki da aka tsara a cikin harshen farisanci na Tajik, wanda ke bayyani kan waki'ar Ashura da kuma muhimman abubuwan da suka faru. An kaddamar da wsu rubutattun wakoki da aka tsara a cikin harshen farisanci na Tajik, wanda ke bayyani kan waki'ar Ashura da kuma muhimman abubuwan da suka faru. 520638