IQNA

Amurka Ta Kare Kanta Shigar Da Take Cikin harkokin Musulmi

15:30 - January 10, 2010
Lambar Labari: 1871163
Bangaren siyasa da zamantakewa; Amurka tana ta kokarin kare kanta dangane da shigar-shigular da take ta yi a cikin kasashen musulmi ta hanyar bayar da dalilai marassa tushe ballanata makama.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Babban malamin addinin muslunci na kasar Labanan Aytollah sayyid Muhammad Hussain Fadlollah ya bayyana cewa Amurka tana ta kokarin kare kanta dangane da shigar-shigular da take ta yi a cikin kasashen musulmi ta hanyar bayar da dalilai marassa tushe ballanata makama. Ya ci gaba da cewa Amurka tana ta kokarin kare kanta dangane da shigar-shigular da take ta yi a cikin kasashen musulmi ta hanyar bayar da dalilai marassa tushe ballanata makama. 520523


captcha