IQNA

Za A Gudanar Da Baje Kolin Kayan Halal A Faransa

17:01 - January 11, 2010
Lambar Labari: 1871657
Bangaren kasa da kasa; za a gudanar da wani taron baje kolin kayan halal a kasar faransa, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da na kasashen musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; za a gudanar da wani taron baje kolin kayan halal a kasar faransa, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da na kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa za a gudanar da wani taron baje kolin kayan halal a kasar faransa, wanda zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da na kasashen musulmi. 521480

captcha