Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Morocco wadda aka yi lakabi da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta sarki Muhmamad na shida. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Morocco wadda aka yi lakabi da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta sarki Muhmamad na shida. 521431