IQNA

An Fara Bayar Da Horo A Cibiyoyin Hardar Kur'ani A Kuwait

17:00 - January 11, 2010
Lambar Labari: 1871668
Bangaren kasa da kasa; An fara aiwatar da wani shiri na bayar da horo kan hardar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wanda aka bude wa cibiyoyi na musamman domin aiwatar da shi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An fara aiwatar da wani shiri na bayar da horo kan hardar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wanda aka bude wa cibiyoyi na musamman domin aiwatar da shi. Ya ci gaba da cewa An fara aiwatar da wani shiri na bayar da horo kan hardar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wanda aka bude wa cibiyoyi na musamman domin aiwatar da shi. Wannan dai ba shi karon farko da ake gabatar da shirin ba a kasar. 521389


captcha