IQNA

An Zabi Wani Babban Alkali Musulmi A Kasar Brazil

17:00 - January 11, 2010
Lambar Labari: 1871669
Bangaren kasa da kasa An zabi wani babban alkali musulmi a kasar Faransa a matsayin bababn alkali na tarayyar kasar, wanda wannan shi ne karon farko da aka zabi wani musulmi a kan wannan matsayi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto da wani kamfanin dilalncin labaran kasar Brazil an bayyana cewa An zabi wani babban alkali musulmi a kasar Faransa a matsayin bababn alkali na tarayyar kasar, wanda wannan shi ne karon farko da aka zabi wani musulmi a kan wannan matsayi. Bayanin ya ci gaba da cewa An zabi wani babban alkali musulmi a kasar Faransa a matsayin bababn alkali na tarayyar kasar, wanda wannan shi ne karon farko da aka zabi wani musulmi a kan wannan matsayi. 521304


captcha