Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Cibiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta kasar Iran ta bude wani babban reshenta a kasar Saliyo, wanda zai kula da ayyukan umurni da kyakkyawa da hani daga mummuna. Bayanin ya ci gaba da cewa Cibiyar kula da harkokin al'adu da ilimi ta kasar Iran ta bude wani babban reshenta a kasar Saliyo, wanda zai kula da ayyukan umurni da kyakkyawa da hani daga mummuna. 521129