IQNA

Rashin Hankalta Daya Ne daga Cikin Ma'anonin Sharri A kur'ani

16:59 - January 11, 2010
Lambar Labari: 1871675
Bangaren kur'ani; Rashin hankalata daya ne daga cikin muhimman ma'anoni na sharri a cikin kur'ani mai tsarki, kamar yadda ahakan ya zo a cikin ayoyin kur'ani mai tsarki daban-daban.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa daya daga cikin malaman Iran day a zanta da shi Ali Shoshtari ya bayyana cewa Rashin hankalata daya ne daga cikin muhimman ma'anoni na sharri a cikin kur'ani mai tsarki, kamar yadda ahakan ya zo a cikin ayoyin kur'ani mai tsarki daban-daban. Bayanin ya ci gaba da cewa Rashin hankalata daya ne daga cikin muhimman ma'anoni na sharri a cikin kur'ani mai tsarki, kamar yadda ahakan ya zo a cikin ayoyin kur'ani mai tsarki daban-daban. 520510
captcha