IQNA

Za A Gina Makarantar Imam Sadiq (AS) A Kasar Zimbabwe

16:59 - January 11, 2010
Lambar Labari: 1871678
Bangaren kur'ani; Za a kafa wata makaranta da aka bai wa suna makarantar Imam Ja'afar Sadiq (AS) a birnin Harare na kasar Zimbabwe, domin amfanar musulmi mazauna kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a kafa wata makaranta da aka bai wa suna makarantar Imam Ja'afar Sadiq (AS) a birnin Harare na kasar Zimbabwe, domin amfanar musulmi mazauna kasar. Bayanin ay ci gaba da cewa bangaren kula da harkokin al'adu da ilimi na Iran ne zai gudanar da aikin gina makarantar. Za a kafa wata makaranta da aka bai wa suna makarantar Imam Ja'afar Sadiq (AS) a birnin Harare na kasar Zimbabwe, domin amfanar musulmi mazauna kasar. 521504




captcha