IQNA

Wani Zaman Taro Kan Fahimtar Manufofin Kur'ani A Saudiyya

Bangaren rahoto; Za a fara gudanar da wani zaman bahasi kan ma'nar riskar hakikanin ma'anonin kur'ani mai tsarki da za a gudanar a kasar Saudiyya a cikin 'yan kwanaki amsu zuwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a fara gudanar da wani zaman bahasi kan ma'nar riskar hakikanin ma'anonin kur'ani mai tsarki da za a gudanar a kasar Saudiyya a cikin 'yan kwanaki amsu zuwa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani zaman bahasi kan ma'nar riskar hakikanin ma'anonin kur'ani mai tsarki da za a gudanar a kasar Saudiyya a cikin 'yan kwanaki amsu zuwa. 521353