Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta hada shi da wani babban malami Ayatollah Mahdi Asefi wakilin jagoran juyin juya halin Musulunci a Najaf ya bayyana cewa Ayatollah Sayyid Sadr yana da mahanga mai zurfi dangane da harkokin tattalin arziki da falsafar Musulunci.
Malamin ya ci gaba da cewa Ayatollah Mahdi Asefi wakilin jagoran juyin juya halin Musulunci a Najaf ya bayyana cewa Ayatollah Sayyid Sadr yana da mahanga mai zurfi dangane da harkokin tattalin arziki da falsafar Musulunci. 520709