IQNA

Tunanin kadaita Ubangiji Na Kara Yaduwa Tsakanin al'ummomi

Bangaren fikira da ilimi; Tunani kadaita Allah madaukakin sarki na ta kara yaduwa tsakanin al'ummomin duniya, wanda kuma shi ne tunanin da al'ummar musulmi suka doru a kansa tun farko.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Tunani kadaita Allah madaukakin sarki na ta kara yaduwa tsakanin al'ummomin duniya, wanda kuma shi ne tunanin da al'ummar musulmi suka doru a kansa tun farko. Bayanin ay ci gaba da cewa wannan ko shakka babu yana da babban tasiri a cikin rayuwar al'ummar musulmi. Tunani kadaita Allah madaukakin sarki na ta kara yaduwa tsakanin al'ummomin duniya, wanda kuma shi ne tunanin da al'ummar musulmi suka doru a kansa tun farko. 521156