IQNA

ZaA Gudanar Da Wani Zama Kan Fikihu A Kasar Faransa

16:43 - January 12, 2010
Lambar Labari: 1872172
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zama na musamman a kasar Faransa domin yin bahasi kan lamurra da suka danganci fikihun Musulunci da musulmi.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; Za a fara gudanar da wani zama na musamman a kasar Faransa domin yin bahasi kan lamurra da suka danganci fikihun Musulunci da musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin muhimman batutuwa da aka gudanar da zama a kansu a cikin shekarar da ta gabata a kasar ta faransa da wasu kasashen nahiyar turai. 522078

captcha