IQNA

16:52 - January 12, 2010
Lambar Labari: 1872173

A jahar Virginia Ta Amurka Za A Guadanr Da Gasar Kur'ani

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a jahar Virginia ta kasar Amurka, wadda za ta samu halartar wasu daga cikin musulmin kasar.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a jahar Virginia ta kasar Amurka, wadda za ta samu halartar wasu daga cikin musulmin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki a jahar Virginia ta kasar Amurka, wadda za ta samu halartar wasu daga cikin musulmin kasar. 521997


captcha